Soheir zaki wikipedia
› wiki › Soheir....
Soheir Zaki
Soheir Zaki ( Larabci: سهير زكي, an haife ta a Mansoura, Masar a ranar sha hudu 4 ga watan Janairu, shekar alif dari tara da arba'in da biyar 1945) 'yar wasan rawa ce kuma 'yar wasan Masar.
Ta fito a cikin fina-finan Masar sama da 100 daga shekarun 1960 zuwa 1980.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Soheir Zaki a Mansoura, Misira a ranar 4 ga watan Janairu, 1945.
Soheir Khashoggi (born ), Saudi Arabian writer; Soheir Ramzi (born ), Egyptian actress; Soheir Zaki (born ), Egyptian belly dancer and actress.
Lokacin da take 'yar shekara tara, iyayenta suka kaura da iyalinta zuwa Alexandria. Mahaifinta ya mutu lokacin da take karama kuma mahaifiyarta ta sake yin aure. Mahaifinta daga baya ya zama manajanta. Zaki ta fara koyon yadda ake rawa ta hanyar kallon fina-finai da ke nuna Taheyya Kariokka da Samia Gamal.[1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fara aikinta a matsayin mai rawa a Alexandria.
Mai gabatar da talabijin Mohammed Salem ya gan ta tana rawa kuma ya yanke shawarar kaddamar da ita a matsayin mai gabatar da talabinjin a gidan talabijin na Masar. Koyaya, ta